Far 12:16 HAU

16 Saboda ita Fir'auna ya yi wa Abram alheri. Abram yana da tumaki, da takarkarai, da jakai maza, da barori mata da maza, da jakai mata, da raƙuma.

Karanta cikakken babi Far 12

gani Far 12:16 a cikin mahallin