Far 13:18 HAU

18 Sai Abram ya cire alfarwarsa, ya zo ya zauna kusa da itatuwan oak na Mamre, waɗanda suke Hebron. A can ya gina wa Ubangiji bagade.

Karanta cikakken babi Far 13

gani Far 13:18 a cikin mahallin