Far 13:7 HAU

7 Akwai rashin jituwa kuma a tsakanin makiyayan dabbobin Abram da makiyayan dabbobin Lutu. Mazaunan ƙasar, a lokacin nan Kan'aniyawa da Ferizziyawa ne.

Karanta cikakken babi Far 13

gani Far 13:7 a cikin mahallin