Far 14:14 HAU

14 Lokacin da Abram ya ji an kama danginsa wurin yaƙi sai ya shugabanci horarrun mutanensa, haifaffun gidansa, su ɗari uku da goma sha takwas, suka bi sawun sarakunan har zuwa Dan.

Karanta cikakken babi Far 14

gani Far 14:14 a cikin mahallin