Far 14:7 HAU

7 Sai suka juya suka je Enmishfat, wato Kadesh, suka kuwa cinye ƙasar Amalekawa da kuma ta Amoriyawa waɗanda suka zauna cikin Hazazontamar.

Karanta cikakken babi Far 14

gani Far 14:7 a cikin mahallin