Far 15:13 HAU

13 Ubangiji ya ce wa Abram, “Ka sani lalle ne zuriyarka za ta yi baƙunci cikin ƙasar da ba tata ba ce, za ta kuwa yi bauta, za a kuma tsananta mata har shekara arbaminya,

Karanta cikakken babi Far 15

gani Far 15:13 a cikin mahallin