Far 15:17 HAU

17 Sa'ad da rana ta fāɗi aka kuwa yi duhu, sai ga tanderun wuta mai hayaƙi da jiniya mai harshen wuta suka ratsa tsakanin abubuwan nan da aka tsattsaga a tsaka.

Karanta cikakken babi Far 15

gani Far 15:17 a cikin mahallin