Far 15:5 HAU

5 Sai Ubangiji ya fito da shi waje ya ce, “Ina so ka dubi sararin sama, ka kuma ƙidaya taurari, in kana iya ƙidaya su.” Sai kuma ya ce masa, “Haka zuriyarka za ta zama.”

Karanta cikakken babi Far 15

gani Far 15:5 a cikin mahallin