Far 17:1 HAU

1 A lokacin da Abram yake da shekara tasa'in da tara Ubangiji ya bayyana gare shi, ya ce masa, “Ni ne Allah Mai Iko Dukka. Ka yi mini biyayya, ka zama kamili.

Karanta cikakken babi Far 17

gani Far 17:1 a cikin mahallin