Far 17:14 HAU

14 Kowane ɗa namiji da bai yi kaciya ba, wato wanda bai yi kaciyar loɓarsa ba, za a fitar da shi daga jama'arsa, don ya ta da alkawarina.”

Karanta cikakken babi Far 17

gani Far 17:14 a cikin mahallin