Far 18:1 HAU

1 Ubangiji kuwa ya bayyana ga Ibrahim kusa da itatuwan oak na Mamre, a lokacin da yake zaune a ƙofar alfarwarsa da tsakar rana.

Karanta cikakken babi Far 18

gani Far 18:1 a cikin mahallin