Far 19:1 HAU

1 Mala'ikun nan biyu kuwa suka isa Saduma da maraice, Lutu kuwa yana zaune a ƙofar Saduma. Sa'ad da Lutu ya gan su sai ya miƙe ya tarye su. Sai ya yi ruku'u a gabansu.

Karanta cikakken babi Far 19

gani Far 19:1 a cikin mahallin