Far 2:18 HAU

18 Sa'an nan sai Ubangiji Allah ya ce, “Bai kyautu mutumin ya zauna shi kaɗai ba, zan yi masa mataimakin da ya dace da shi.”

Karanta cikakken babi Far 2

gani Far 2:18 a cikin mahallin