Far 20:8 HAU

8 Abimelek ya tashi da sassafe, ya kira barorinsa duka ya kuma faɗa musu waɗannan abubuwa duka. Mutanen kuwa suka ji tsoro ƙwarai.

Karanta cikakken babi Far 20

gani Far 20:8 a cikin mahallin