Far 22:14 HAU

14 Sai Ibrahim ya sa wa wurin suna, “Ubangiji zai tanada,” kamar yadda ake faɗa har yau, “A bisa kan dutsen Ubangiji, za a tanada.”

Karanta cikakken babi Far 22

gani Far 22:14 a cikin mahallin