Far 23:13 HAU

13 Ya ce wa Efron, a kunnuwan jama'ar ƙasar, “In dai ka yarda, ka ji ni. Zan ba da kuɗin saurar. Ka karɓa daga gare ni don in binne matata a can.”

Karanta cikakken babi Far 23

gani Far 23:13 a cikin mahallin