Far 24:13 HAU

13 Ga shi kuwa, ina tsaye a bakin rijiyar ruwa, ga kuma 'yan matan mutanen birnin suna fitowa garin ɗibar ruwa.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:13 a cikin mahallin