Far 24:32 HAU

32 Mutumin ya shiga gidan, Laban kuwa ya sauke raƙuman, ya ba shi baro da harawa domin raƙuma, da ruwa ya wanke ƙafafunsa da ƙafafun waɗanda suke tare da shi.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:32 a cikin mahallin