Far 24:35 HAU

35 Ubangiji ya sa wa maigidana albarka ƙwarai, ya kuwa zama babba, ya ba shi garkunan tumaki da na shanu, da azurfa da zinariya, da barori mata da maza, da raƙuma da jakai.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:35 a cikin mahallin