Far 24:43 HAU

43 Ga ni, ina tsaye a bakin rijiyar kuwa, bari budurwar da za ta fito ɗibar ruwa, wadda in na ce mata, “Roƙo nake, ba ni ruwa kaɗan daga ruwan tulunki in sha,”

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:43 a cikin mahallin