63 A gabatowar maraice, sai Ishaku ya fita saura ya yi tunani, ya ɗaga idanunsa ya duba, ya ga raƙuma suna zuwa.
Karanta cikakken babi Far 24
gani Far 24:63 a cikin mahallin