Far 24:65 HAU

65 ta ce wa baran, “Wane ne mutumin can da yake zuwa daga saura garin ya tarye mu?”Sai baran ya ce, “Ai, maigidana ne.” Ta ɗauki mayafinta ta yi lulluɓi.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:65 a cikin mahallin