Far 25:13 HAU

13 Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Isma'ilu, maza, bisa ga haihuwarsu. Nebayot ɗan farin Isma'ilu, da Kedar, da Adbeyel, da Mibsam,

Karanta cikakken babi Far 25

gani Far 25:13 a cikin mahallin