22 'Ya'yan kuwa suka kama kokawa da juna a cikinta, har ta ce, “In haka ne don me zan rayu?” Sai ta je ta tambayi Ubangiji.
Karanta cikakken babi Far 25
gani Far 25:22 a cikin mahallin