Far 26:15 HAU

15 Saboda haka, Filistiyawa don kishi sai suka ciccike rijiyoyin da ƙasa, waɗanda barorin mahaifinsa, Ibrahim, suka haƙa tun Ibrahim yana da rai.

Karanta cikakken babi Far 26

gani Far 26:15 a cikin mahallin