Far 26:28 HAU

28 Suka ce, “Lalle, mun gani a fili Ubangiji yana tare da kai, saboda haka muke cewa bari rantsuwa ta kasance tsakaninmu da kai, bari kuma mu ƙulla alkawari da kai,

Karanta cikakken babi Far 26

gani Far 26:28 a cikin mahallin