Far 26:9 HAU

9 Sai Abimelek ya kira Ishaku, ya ce, “Ashe lalle ita matarka ce, ƙaƙa fa ka ce, ‘Ita 'yar'uwata ce’?”Ishaku ya amsa masa ya ce, “Don na yi tsammani zan rasa raina saboda ita.”

Karanta cikakken babi Far 26

gani Far 26:9 a cikin mahallin