Far 27:13 HAU

13 Sai mahaifiyarsa ta ce masa, “La'anarka ta faɗo bisa kaina, ɗana. Kai dai ka yi biyayya da maganata. Je ka, ka kamo mini.”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:13 a cikin mahallin