Far 27:21 HAU

21 Ishaku kuwa ya ce wa Yakubu, “Matso kusa in ka yarda, don in lallaluba ka, ɗana, domin in hakikance ko kai ne ɗana Isuwa, ko babu.”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:21 a cikin mahallin