29 Bari jama'a su bauta maka,Al'ummai kuma su sunkuya maka.Za ka yi shugabancin 'yan'uwanka,Allah ya sa 'ya'yan mahaifiyarka susunkuya maka.La'ananne ne dukan wanda yala'anta ka,Albarkatacce ne dukan wanda ya samaka albarka.”
Karanta cikakken babi Far 27
gani Far 27:29 a cikin mahallin