Far 27:34 HAU

34 Da Isuwa ya ji kalmomin mahaifinsa, sai ya yi kūwwa da kuka mai tsananin gaske, ya ce wa mahaifinsa, “Ka sa mini albarka, har da ni ma, ya babana.”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:34 a cikin mahallin