Far 27:9 HAU

9 Je ka garke, ka kamo 'yan awaki biyu kyawawa, domin in shirya abinci mai daɗi da su domin mahaifinka, irin wanda yake so.

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:9 a cikin mahallin