Far 28:22 HAU

22 wannan dutse kuwa wanda na kafa shi al'amudi zai zama wurin sujada ga Allah. Daga cikin dukan abin da ya ba ni, zan ba shi ushirinsa.”

Karanta cikakken babi Far 28

gani Far 28:22 a cikin mahallin