Far 29:10 HAU

10 Sa'ad da Yakubu ya ga Rahila, 'yar Laban kawunsa, da bisashen, sai Yakubu ya hau ya kawar da dutsen daga bakin rijiyar, ya shayar da garken Laban, kawunsa.

Karanta cikakken babi Far 29

gani Far 29:10 a cikin mahallin