Far 29:33 HAU

33 Ta sāke yin ciki, ta haifi ɗa, ta ce, “Saboda Ubangiji ya ji ana ƙina ya ba ni wannan ɗa kuma,” ta kuwa raɗa masa suna Saminu.

Karanta cikakken babi Far 29

gani Far 29:33 a cikin mahallin