11 Ya ce, “Wa ya faɗa maka tsirara kake? Ko ka ci daga cikin itacen da na ce kada ka ci ne?”
Karanta cikakken babi Far 3
gani Far 3:11 a cikin mahallin