Far 3:7 HAU

7 Sai dukansu biyu idanunsu suka buɗe, sa'an nan suka gane tsirara suke, sai suka samo ganyayen ɓaure suka ɗinɗinka suka yi wa kansu sutura.

Karanta cikakken babi Far 3

gani Far 3:7 a cikin mahallin