Far 30:20 HAU

20 Sai Lai'atu ta ce, “Allah ya wadata ni da kyakkyawar baiwa, yanzu mijina zai darajanta ni, domin na haifa masa 'ya'ya maza shida,” ta raɗa masa suna Zabaluna.

Karanta cikakken babi Far 30

gani Far 30:20 a cikin mahallin