Far 30:30 HAU

30 Gama kafin in zo, kana da 'yan kima ne, ga shi, sun ƙaru da yawa, Ubangiji kuwa ya sa maka albarka duk inda na juya. Amma yanzu, sai yaushe zan hidimta wa nawa gidan?”

Karanta cikakken babi Far 30

gani Far 30:30 a cikin mahallin