Far 30:9 HAU

9 Sa'ad da Lai'atu ta ga ta daina haihuwa, sai ta ɗauki kuyangarta Zilfa, ta ba Yakubu ta zama matarsa.

Karanta cikakken babi Far 30

gani Far 30:9 a cikin mahallin