Far 31:33 HAU

33 Laban ya shiga alfarwar Yakubu, da ta Lai'atu, da na kuyangin nan biyu, amma bai same su ba. Sai ya fita daga alfarwar Lai'atu, ya shiga ta Rahila.

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:33 a cikin mahallin