Far 31:8 HAU

8 In ya ce, ‘Dabbare-dabbare, su ne ladanka,’ duk garken sai ya haifi dabbare-dabbare, in kuma ya ce ‘masu sofane ne ladanka,’ sai garken duka ya haifi masu sofane.

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:8 a cikin mahallin