Far 32:32 HAU

32 Saboda haka, har wa yau, Isra'ilawa ba sā cin jijiyar kwatangwalo wadda take a kwarin kwatangwalo, domin an taɓi kwarin kwatangwalon Yakubu ta jijiyar kwatangwalo.

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:32 a cikin mahallin