Far 33:11 HAU

11 Ina roƙonka, ka karɓi kyautar da na kawo maka, gama Allah ya yi mini alheri matuƙa, gama ina da abin da ya ishe ni.” Da haka Yakubu ya i masa, Isuwa kuwa ya karɓa.

Karanta cikakken babi Far 33

gani Far 33:11 a cikin mahallin