18 Yakubu kuwa ya kai birnin Shalem wanda yake ƙasar Kan'ana lafiya, a kan hanyarsa daga Fadan-aram, ya kuwa yi zango a ƙofar birnin.
Karanta cikakken babi Far 33
gani Far 33:18 a cikin mahallin