10 Sai ku zauna tare da mu, ƙasar kuma tana gabanku. Ku zauna a cikinta ku yi sana'a, ku sami dukiya.”
Karanta cikakken babi Far 34
gani Far 34:10 a cikin mahallin