Far 34:19 HAU

19 Saurayin kuwa bai yi jinkirin aikata batun ba, gama yana jin daɗin 'yar Yakubu. Shekem kuwa shi ne aka fi darajantawa a cikin gidan.

Karanta cikakken babi Far 34

gani Far 34:19 a cikin mahallin