Far 34:22 HAU

22 Ga sharaɗin da mutanen za su yarda su zauna tare da mu, mu zama jama'a ɗaya, wato kowane namiji a cikinmu ya yi kaciya kamar yadda su suke da kaciya.

Karanta cikakken babi Far 34

gani Far 34:22 a cikin mahallin