Far 35:10 HAU

10 Allah kuwa ya ce masa, “Sunanka Yakubu ne, amma nan gaba ba za a ƙara kiran sunanka Yakubu ba, sai Isra'ila.” Don haka aka kira sunansa Isra'ila.

Karanta cikakken babi Far 35

gani Far 35:10 a cikin mahallin