Far 35:8 HAU

8 Can Debora, ungozomar Rifkatu ta rasu, aka kuwa binne ta a gangaren Betel, a ƙarƙashin itacen oak, don haka ana kiran wurin, Allon-bakut.

Karanta cikakken babi Far 35

gani Far 35:8 a cikin mahallin